Isa ga babban shafi
Ingila

Shittu ya taimakawa Millwall doke Blackburn a FA Cup

Dan Najeriya Danny Shittu ya taimakawa kungiyar Millwall tsallakewa zuwa zagayen dab da na karshe bayan dan wasan ya jefa kwallo a ragar Blackburn inda aka tashi wasan ci 1-0 A gasar FA ta Ingila Yanzu haka Millwall za ta kara ne da Wigan Athletic a Zagayen kusa da karshe.

Dan wasan Kungiyar Millwall Danny Shittu yana murnar zira kwallo a ragar Blackburn a gasar FA
Dan wasan Kungiyar Millwall Danny Shittu yana murnar zira kwallo a ragar Blackburn a gasar FA REUTERS/Nigel Roddis
Talla

A ranar 1 ga watan Afrilu ne Manchester United da Chelsea za su sake kece raini da juna a Stamford Bridge, inda za’a fitar da gwani wanda zai fafata da Manchester City a zagayen dab da na karshe bayan kungiyoyi biyu sun tashi wasa ci 2-2 a Old Trafford.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.