Isa ga babban shafi
Jamus

Mueller ya jefa wa Munich kwallaye uku a raga

A gasar lashe kofin Jamus, Thomas Mueller ya jefa kwallaye uku a raga wanda ya taimakawa Bayern Munich lallasa karamar kungiyar Jamus SW Rehden ci 5-0. Dan kasar Switzerland Brendan Shaqiri da Arjen Robben na Holland su ne suka zira sauran kwallayen biyu wadanda suka ba sabon kocinsu nasara Pep Guardiola kafin a fara Bundesliga a ranar Juma’a.

Dan wasan Byern Munich Thomas Mueller wanda ya jefa kwallo uku a ragar BSW Rehden a gasar lashe kofin Jamus
Dan wasan Byern Munich Thomas Mueller wanda ya jefa kwallo uku a ragar BSW Rehden a gasar lashe kofin Jamus REUTERS
Talla

Guardiola ya sha kashi a hannun Borussia Dortmund a wasan lashe kofin Super Cup na Jamus ci 4-2.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.