Isa ga babban shafi
Wasanni

Messi ya sami rauni a cinyar shi

Dan wasan gaba na kungiyar Barcelona Lionel Messi, ya sami rauni a cinyar shi a lokacin da suka yi wasa da Atletico Madrid, ida suka tashi kunnen doki ci 1 da 1. A yain hutun rabin lokaci aka canza Messi, mai shekaru 26, a wasan na gasar Super Cup din kasar spain.A ranar lahadi Barca za su kai wa Malaga ziyara, a ci gaba da gasar lig din kasar Spain, sai dai ba tabbas kan yiwuwar Messi zai buga wasan ko a’a. 

Dan wasan Barcelona, Lionel Messi
Dan wasan Barcelona, Lionel Messi REUTERS/Albert Gea
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.