Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Bale yana dab da zama mallakin Madrid- Villas-Boas

Mai horar da ‘Yan wasan kungiyar Tottenham Andre Villas-Boas yace suna fushi da dan wasan saboda ya kauracewa horo a jiya Talata da kuma yau Laraba, kuma Kungiyar za ta ci shi tara. Andre Villas-Boas yace za su yi masa fatan alheri idan har an kammala yarjeneniyar ya koma Rael Madrid amma yanzu tun da yana karkashin kulawarsu dole ya fuskanci hukunci.

Dan wasan Tottenham Hostpur  Gareth Bale
Dan wasan Tottenham Hostpur Gareth Bale
Talla

Kocin na Tottenham ya tabbatar da cewa dan wasan yana dab da zama mallakin Real Madrid.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.