Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasanni: Wasan kokuwar gargajiya a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Ana shirye-shiryen gudanar da wasan kokuwar gargajiya da ke hada 'yan wasa daga sassa daban daban na Jamhuriyar Nijar, a wannan mako Mahmud Lalo ya hada mana shiri na musamman ne a game da yadda 'yan wasa ke samun horo kafin isowar ranar da za a kaddamar da kokuwar, wadda a bana za a yi a garin Diffa da ke gabashin kasar.

Filin kokuwar Maradi a Jamhuriyar Nijar
Filin kokuwar Maradi a Jamhuriyar Nijar Awwal Janyau RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.