Isa ga babban shafi
Tennis

Elena Baltacha ta mutu

Tsohuwar Jarumar Tennis ta Birtaniya Elena Baltacha ta mutu sakamakon cutar Cancer a ranar Lahadi tana da shekaru 30 a duniya. Tun a watan Maris ne Tsohuwar ‘Yar wasan ta Tennis ta bayyana cewa tana fama da cutar Cancer.

Tsohuwar Jarumar Tennis ta Birtaniya Elena Baltacha
Tsohuwar Jarumar Tennis ta Birtaniya Elena Baltacha REUTERS/Toby Melville/Files
Talla

A bara ne Baltacha ta bayyana yin raitaya daga kwallon Tennis wacce ta kwashe shekaru kusan tana matsayin Jaruma a Birtaniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.