Isa ga babban shafi
Tennis

Matar Federer ta haifa ma shi tagwaye

Roger Federer ya fice daga gasar Madrid Open bayan jin labarin matarsa ta haifa masa tagwaye maza guda biyu da ya radawa sunan Leo da Lenny. Da yammacin jiya Talata ne Federer ya aiko da labarin ficewa daga gasar Madrid a shafin shi na Facebook domin kasancewa tare da matar shi Mirka da ta Haifa masa tagwayen.

Roger Federer Dan wasan Tennis
Roger Federer Dan wasan Tennis REUTERS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.