Isa ga babban shafi
Tennis

Tsonga ya lashe kofin Rogers Cup da aka buga a Toronto

Shahrarren dan wasan Tennis na kasar Faransa Jo-Wilfried Tsonga ya lallasa Roger Federer na kasar Suisse inda ya yi nasarar daukar kofin Rogers Cup a fagen kwallon Tennis.

Jo-Wilfried Tsonga na Faransa a gasar Roland-Garros ta 2014
Jo-Wilfried Tsonga na Faransa a gasar Roland-Garros ta 2014 RFI/Pierre René-Worms
Talla

Kafin nan dai Tsonga ne ya fitar da wasu shahrarrun ‘yan wasa da suka hada da Andy Murray da kuma Grigor Dimitrov daga wannan gasa da aka gudanar a birnin Toronto na kasar Canada.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.