Isa ga babban shafi
CAF

Cote d’Ivote ta amince ta buga wasa da Saliyo

Kasar Cote d’Ivoire ta amince ta buga wasa da kasar Saliyo bayan kasar tace zata kauracewa wasan saboda barazanar Ebola da ta yi kamari a kasar. Cote d’Ivoire ta amince ne ta buga wasan ne da Saliyo mai fama da Ebola don gudun kada a dauki matakin haramta mata shiga gasar cin kofin Afrika.

Masoya kwallon kafa a birnin Abidjan na Cote d'Ivoire
Masoya kwallon kafa a birnin Abidjan na Cote d'Ivoire AFP PHOTO / SIA KAMBOU
Talla

Hukumar kwallon Cote d’Ivoire tace tuni manyan ‘Yan wasanta irinsu Yaya Toure na Manchester City da Solomon Kalou na Hertha Berlin da Gervinho na AS Roma suka isa birnin Abidjan domin fafatawa a wasan da za a buga a ranar Lahadi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.