Isa ga babban shafi
Wasanni

Duniyar wasanni- Barcelona ta dau kofin Zakarun Turai

Wallafawa ranar:

A karshen makon daya gabata ne aka buga wasan karshe a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai  a katafaran filin wasa na Olympic dake birnin Berlin na Kasar Jamus, inda Barcelona ta yi nasarar daukan kofin bayan ta lallasa Juventus ci da ci 3-1. Sai a saurari cikakken shirin tare da Abdurrahman Gambo Ahmad.

Zaratan 'yan wasan Barcelona, Suárez, Messi da Neymar na murnar samun nasara
Zaratan 'yan wasan Barcelona, Suárez, Messi da Neymar na murnar samun nasara Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.