Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasanni cin kofin kwallon kafar mata na duniya

Wallafawa ranar:

Yanzu haka dai, ana ci gaba da gudanar da gasar cin kofin kwallon kafar Mata na duniya  a kasar Canada, inda kungiyoyin kwallon kafar daga bangarori daban daban na duniya ke ci gaba da fafatawa.

Gasar cin kofin Kwallon kafar Mata a kasar Canada.
Gasar cin kofin Kwallon kafar Mata a kasar Canada. CITIZENSIDE/VINCENT GRATON / citizenside.com
Talla

A kan haka ne,  Abdurahaman Gambo Ahmad, ya shirya wannan shiri da zaku ji, kan wannan kwambala da ake yi a kasar ta Canada, ganin yadda ba a cika daukar gasar da muhimmanci ba a tarayyar Najeriya, asha saurare lafiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.