Isa ga babban shafi
Wasanni

Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai karo na 11

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan nasarar da Real Madrid ta samu na lashe kofin gasar Zakarun Turai karo na 11 bayan ta doke Atletico Madrid a bugun fanariti a wasan karshe da suka fafata a Milan.

Real Madrid ta lashe kofin zakarun Turai karo na 11 a Milán.
Real Madrid ta lashe kofin zakarun Turai karo na 11 a Milán. Stefano Rellandini/Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.