Isa ga babban shafi
Wasanni

Tsoffin 'yan wasan Najeriya sun yi wasa a Bauchi

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni tare da Ramatu Garba Baba na wannan makon ya tattauna ne kan tsoffin 'yan wasan Najeriya na Super Eagles da suka  yi wasan kwallon kafa a jihar Bauchi a filin wasa na Abubakar Tafawa Balewa domin neman kudin da za a tallafa wa 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a Najeriya. Daga cikin wadanda suka buga wasan akwai Kanu Nwanko da Tijjani Babangida da Victor Ikpeba da dai sauransu.

'Yan wasan tawagar kwallon kafa ta Najeriya
'Yan wasan tawagar kwallon kafa ta Najeriya REUTERS/Dylan Martine
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.