Isa ga babban shafi
Wasanni

Allardyce ya nuna damuwarsa kan Joe Hart

Kocin Ingila, Sam Allardyce ya nuna damuwarsa matuka da halin da golan Manchester city ke ciki Joe Hart.

Kocin Ingila Sam Allardyce
Kocin Ingila Sam Allardyce Reuters/Russell Cheyne
Talla

Hart, mai shekaru 29, har yanzu bai tsarewa city raga ba tun soma wannan kaka, kuma kocin city Pep Guardiola, ya ba shi zabin ko ya bar kulob din ko kuma ya zauna.

Abin da Allardyce yace abune mai matukar damuwa.

Kocin ya kuma tabbatar da cewa Hart, zai kasance da tawagarsa a wasan su na wata mai zuwa na neman gurbin a wasanni cin kofin duniya da zasu fafata da Slovakia.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.