Isa ga babban shafi
Wasanni

An kada manyan 'Yan Kokuwa a bana a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya leka ne gasar Kokuwa da ake gudanarwa a Jamhuriyyar Nijar inda a bana ake gudanar da Kokuwar karo na 38 a Jihar Tawa. A cikin shirin za a ji cewa an kada manyan 'Yan kokuwa ciki har da Isaka Isaka na Dosso mai rike da Takobi.

Isaka Isaka na Dosso Sarkin Kokuwar gargajiya na cikin wadanda aka kada tun a tashin farin a bana
Isaka Isaka na Dosso Sarkin Kokuwar gargajiya na cikin wadanda aka kada tun a tashin farin a bana RFI/Awwal
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.