Isa ga babban shafi
Wasanni

Matsalolin Alkalancin Kokuwa a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da matsalolin Kokuwar Gargajiya a Nijar, wasa mafi girma a kasar. Shirin ya tabo matsalolin tare da tattaunawa da shugabannin Kokuwar.

Isika Isaka na Dosso ne Sarkin Kokuwar gargajiya a Nijar
Isika Isaka na Dosso ne Sarkin Kokuwar gargajiya a Nijar RfI Hausa/Awwal
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.