Isa ga babban shafi
Wasanni

A shirye nake na sallami 'yan wasana - Ranieri

Mai horar da kungiyar Leicester City Claudio Ranieri, cikin fushi ya bayyana cewa, a shirye yake ya sallami wasu daga cikin ‘yan wasansa dan farfado da karsashin kungiyar.

Mai horar da kungiyar Leicester City Claudio Ranieri
Mai horar da kungiyar Leicester City Claudio Ranieri REUTERS
Talla

Tsawon wasanni 6 kenan kungiyar Leicester City na gaza samun nasara a kakar wasannin kasar Ingila ta bana, zalika suka yi rashin nasara a wasan da suka buga da Swansea City a ranar Lahadin da ta gabata.

A halin yanzu maki guda kawai ya rage Leicester City da ke rike da kofin Premier su afka cikin ajin dagaji a gasar ta kasar Ingila.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.