Wasanni
Muhawara tsakanin magoya bayan kungiyoyin zakarun nahiyar turai
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:04
Shirin Duniyar wasanni na wannan lokacin yana dauke ne da muhawara, tsakanin magoya bayan kungiyoyi guda hudu da suka samu nasarar zuwa matakin wasan kusa da na karshe, a gasar zakarun nahiyar turai. Muhawarar ta maida hankali ne kan yadda kowa ke bayar da hujjojin da yake ganin zasu bai wa kungiyarsa damar lashe kofin gasar.