Isa ga babban shafi
Wasanni

Sakamakon wasu daga cikin wasannin kwallo kafa a Spain

Kungiyar Barcelona ta doke Villareal da ci 4 da 1, yayinda Granada da ti kasa  a guiwa a guidanta daga hannun  Real Madrid da ci 4 da 0.Sporting Gijon  ta ci  Las Palmas 1 da 0.Atletico Madrid ta yi nasara a wasan  da ta buga da kungiyar Eibar da ci 1 da 0

Lionel Messi na kungiyar Barcelona
Lionel Messi na kungiyar Barcelona Reuters / Stringer Livepic
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.