Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda ake gudanar da gasar kwallon Tennis ta kasa a Kano

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmed ya kai ziyarar ne jihar Kano da ke tarayyar Najeriya domin duba yadda ake gudanar da babban gasar wasan Tennis ta kasa wanda shine mafi girma a Najeriya.

Wasan Tennis
Wasan Tennis Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.