Isa ga babban shafi
Wasanni

An kashe dan sanda a tarzomar da aka yi a Bilbao

An kashe dan sanda daya yayin da wasu mutane 4 suka samu raunuka sakamakon tarzomar da barke a lokacin da ake karawa tsakanin kungiyoyin kwallon kafar Bilbao da kuma Spartak Moscow a gasar Europa.

Athletic Bilbao
Athletic Bilbao AFP
Talla

Kawo yanzu an cakfe mutane 9 wadanda ake zargi da hannu wajen tayar da wannan rikici.

Tuni dai hukumar shirya wasan kwallon kafar Laliga ta sanar da cewa za a yi tsit na minti daya kafin fara wasanni karshen wannan mako don tunawa da wadanda suka mutu da kuma wadanda suka samu raunuka a lamarin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.