Wasanni
Gasar neman kofin zakarun Afirka a fagen Kwallon kafa na shekara ta 2018
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:10
Hukumar kwallon kafa Caf ta fitar da jadawalin yadda kungiyoyi za su kara da junan su.A cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa zaku ji ta yadda hukumar kwallon kafa ta tsara yadda wasannin zasu gudana.