Wasanni
Gasar kwallon Dawaki irinta ta farko cikin shekaru 20 a jihar Pulato
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:43
Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan yadda gasar kwallon dawaki ta gudana a jihar Pulato ta Arewacin Najeriya.