Isa ga babban shafi

Arsenal na son cike gurbin Aubameyang da Rashford

Rahotanni daga Ingila sun ce Arsenal na son maye gurbin tsohon tauraronta Aubameyang da fitaccen dan wasan gaba na kungiyar Manchester United.

Dan wasan gaba na kungiyar Manchester United, Marcus Rashford.
Dan wasan gaba na kungiyar Manchester United, Marcus Rashford. AFP/File
Talla

Jaridar Mirror da ke Ingila ta ruwato cewar, Arsenal na shirin tunkarar dan wasan United Marcus Rashford domin ganin yiwuwar kulla yarjejeniya da shi.

Yunkurin na Arsenal na zuwa ne a daidai lokacin da ake hasashen cewa akwai karin ‘yan wasan gaba da kungiyar ka iya rasawa a karashen akkar wasa ta bana, wadanda suka da Alexandre Lacazette da Eddie Nketiah.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.