Isa ga babban shafi
Rome

Jami’an Katolika za su gudanar da taro a Rome domin zaben sabon Paparoma

Manyan Jami’an mabiya Darikar Katolita ta duniya, za su fara zama a birnin Rome, dan zabo sabon Paparoma, wanda zai maye gurbin mai barin gado, Paparoma Benedict na Sha Shida, wanda yayi murabus a makon jiya.

Fadar Vatican dake Rome
Fadar Vatican dake Rome REUTERS/Tony Gentile
Talla

Ana saran Cardinal Angelo Sidano ya jagoranci takwarorin sa yau da safe dan nazarin halin da mujami’ar ke ciki, da kuma wandada zasu yi takarar samun kujerar.

Rahotanni sun ce, ana sa ran masu zaben 115, wadanda ke kasa da shekaru 80 su shiga zaben, dan ganin an zabo sabon Paparoman da wuri, kafin addu’oin da za’ayi na Palm Sunday ranar 24 ga watan nan, kafin bikin Easter.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.