Isa ga babban shafi
Syria

‘Yan tawayen Syria sun samu cikas bayan shugabansu ya yi murabus

‘Yan tawayen Syria sun gamu da koma baya, sakamakon murabus din shugabansu, Ahmed Moaz al-Khatib, wanda ya bayyana saukar sa daga mukamin kafin taron kungiyar kasashen Larabawa da za’a fara.

Wani dan tawayen Syria rike da bindiga
Wani dan tawayen Syria rike da bindiga REUTERS/Mohamed Kaddoor
Talla

Khatib ya ce ya sauka daga mukamin ne dan samun walwalar gudanar da harkokin sa, ba tare da wata matsala ba.

Khatib ya ce, an kwashe shekaru biyu Gwamnatin Asssad na cigaba da kashe su, ba tare da duniya ta yi wani abin kirki akai ba.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.