Amurka-Marathon
Ana shirin shigar da karar mutumin da ake zargi da kai harin Boston
Masu gabatar da kara a Amurka, na shirye tuhume tuhumen da za’a yiwa Dzokhar Tsarnaev, daya daga cikin wadanda ake zargi da harin bama baman birnin Boston.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Rahotani sun ce, jami’an tsaro sun harbi matashi a harshen sa, makogwaran sad a kuma kafar sa, abinda ya sa likitoci suka yi masa allurar barci, amma yanzu haka ya farfado, kuma ya na amsa tambayoyin jami’an tsaro ta hanyar rubutu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu