Isa ga babban shafi
Faransa

An fara bikin nuna Fina Finai na Cannes a Faransa

Yau ne ake saran bude bikin nuna Fina Finan kasar Faransa, da ake kira Cannes Film Festival a birnin Cannes, karo na 66.

Shahararren mai shirya Fina Finai, Steven Speilberg a bikin Cannes
Shahararren mai shirya Fina Finai, Steven Speilberg a bikin Cannes REUTERS/Eric Gaillard
Talla

Ana sa ran, fitattun ‘Yan wasan Fina Finai za su halarci wurin taron, wadanda suka hada da Ryan Gosling, Michael Douglas, Matt Damon da kuma Alain Delon.

Bikin na tattaro masu shirin fina finai, daraktoci, marubuta da kuma yan kallo daga kowane sako na duniya.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.