Isa ga babban shafi
Syria

Kawayen Syria suna taron yadda za a kawo karshen rikicin Syria

A yau Laraba ne kuma gungun kasashen da suke kiran kansu kawayen Syria za su gudanar da taro a amman domin tattauna hanyoyin kawo karshen zubar da jinni a Syria.

Wani taron sasanta rikicin kasar Syria
Wani taron sasanta rikicin kasar Syria Reuters
Talla

Manyan kasashen kuma sun hada da Birtaniya da Masar da Faransa, Jamus, Italiya, Jordan, Qatar, Saudi Arabia, Turkey, Daular larabawa da kuma Amurka.

Sai dai kuma ‘Yan tawayen Syria sun ce suna bukatar babban batun taron ya kasance hanyoyin da Shugaba Bashar Assad zai yi murabus.
Abdullaye Issa ya hada mana Rahoto akai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.