Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Obadiah Mailafiya

Wallafawa ranar:

Shugabanni kasashen Nahiyar Turai sun dau aniyar kawo sauye-sauye kan shige da ficen kudaden bankunan yankin dama batun haraji a taron da su ke yi a birnin Brussels. Ko wane irin tasiri wadannan sauye -sauye za su kawo ga nahiyar ta Turai? Dr. Obadiah Mailafiya, masani ne a fannin tattalin arziki dake zama a birnin Brussels dake kasar Belgium.

Dr. Obadiah Mailafiya
Dr. Obadiah Mailafiya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.