Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayi: MDD ta amince da dokar haramta biyan kudaden Fansa
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:40
Majalisar Dinkin duniya ta yi kira ga kasashen duniya su kawo karshen biyan kudaden fansa ga mayaka irinsu al qaeda domin karbo mutanen da aka yi garkuwa da su. Wanda suka ce ya dace a kawo karshen biyan kudaden domin hanya ce ta yi wa kungiyoyin tanadin kudi da zasu ci gaba da ayyukan ta’addaci. Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra’ayinsu