Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da amsa: Tarihin Sarkin Bauchi Yakubu

Wallafawa ranar:

A cikin Shirin amsoshin tambayoyin masu sauraro Umaymah Sani Abdulmumin ta dubo wasu daga cikin amsoshin ku masu sauraro dake neman sanin tarihin masarautar Bauchi a Najeriya.Sai a biyo mu.

Garin Bauchin Yakubu dake Tarrayar Najeriya
Garin Bauchin Yakubu dake Tarrayar Najeriya Reuters/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.