Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi: Kan al'amuran yau da kullum
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:56
Kamar yadda aka saba a dukkanin ranakun Juma'a, shirin ra'ayoyi na baku damar tofa albarkacin bakinku ne kan al'amuran da ke ci muku tuwo a kwarya, daga bangarori mabanbanta.