Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasannin Francophonie da suka gudana a Abidjan 1

Wallafawa ranar:

An gudanar da wasannin kasashe masu amfani da harshen Faransanci  daga ranar 20 zuwa 30 ga watan yuli. shekarar 2017 a Cote D'Ivoire, gangamin da ya samu halartar kasashe 53.A cikin shirin na yau mu soma da bangaren kokowa inda muka samu tattaunawa da wasu yan Nijar a kai.

Wasannin Francophonie a kasar Cote D'Ivoire na shekara ta 2017
Wasannin Francophonie a kasar Cote D'Ivoire na shekara ta 2017 RFI / David Kalfa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.