Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Karin bayani kan sabon nau'in cutar Korona

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda ya saba, ya tattauna da masana kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ciki har da neman karin bayani kan sabon nau'in cutar coronavirus.

Kwayar cutar coronavirus da aka yi amfani da na'urar komfuta wajen fitar da taswirar ta.
Kwayar cutar coronavirus da aka yi amfani da na'urar komfuta wajen fitar da taswirar ta. NEXU Science Communication/via REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.