rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Karin bayani akan bakan gizo da kuma abinda ya kunsa

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin Tambaya da Amsa na wannan lokaci, kamar yadda aka saba, ya tuntubi masana ko kuma kwararru kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suke neman karin bayani akai.

Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani akan bakan gizo, da kuma gaskiyar ko yakan shanye ruwan sama idan hadari ya hadu.

Amsar Tambaya kan kasashen da ke da kujeran naki a Majalisar Dinkin Duniya

Karin haske kan mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da Amurka

Aikin lauya a Najeriya ,da kuma hanyoyin samu lambar girma ta SAN

Tsarin yadda za a rika amfani da kudin bai-daya na kasashen ECOWAS

Dalilan da ke sanya kai harin Intanet dama wadanda suka fara kai harin a tarihi

Ci gaban amsa kan tarihin tsohon shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir