Isa ga babban shafi
Myanmar

MDD ta kira taron gaggawa kan Rohingya

Majalisar Dinkin Duniya za ta gudanar da wani taron gaggawa domin tattauna halin da ake ciki a Myanmar bayan da hukumar kare hakkin Bil Adama ta yi zargin kisan kare dangi.

'Yan Kabilar Rohingya na shiga Bangladesh domin neman tsira
'Yan Kabilar Rohingya na shiga Bangladesh domin neman tsira Munir UZ ZAMAN / AFP
Talla

Kasashen Birtaniya da Sweden suka bukaci yin taron sakamakon zargin da shugaban hukumar Zeid Raad al Hussein cewar irin yadda ake hallaka ‘Yan kabilar Rohingya ya yi kama da kisan kare dangi.

Shi ma shugaban mabiya addinin Budha Dalai Lama ya bukaci jagorar kasar Aung San Suu Kyi da ta kawo karshen tahsin hankalin.

Mutane da dama suka rasa rayukansu bayan wadanda ke gudun hijira a Bangladesh da ke makwabta da Myanmar sakamakon tashin hankalin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.