Isa ga babban shafi
Rwanda

Harin gurneti ya raunana mutane bakwai a Rwanda

WANI Harin gurneti a kasar Rwanda, ya raunana mutane bakwai, bayan sanar da shugaba Paul Kagame, a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar.Kakakin rundunar Yan Sandan kasar, Capt Eric Kayiranga, yace an jefa gurnetin ne kusa da tashar motan Kigali, bayan bada sakamakon zaben.Kayiranga ya tabbatar da raunana mutane bakwai, cikinsu harda yara kanana guda biyu.  

Rwanda.
Rwanda. RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.