Isa ga babban shafi
Gambiya

Kotun kasar Gambiya ta yanke hukunci wa manyan hafsoshin Soja

Wata Kotun kasar Gambiya, ta yanke hukuncin daure wasu Tsoffin hafsoshin soji, shekaru 20 a gidan yari, saboda samunsu da laifin yunkurin juyin mulki.Jami’an sun hada da Admiral Sarjo Fofana, Tsohon shugaban sojin ruwan kasar, da kuma Janar Langtombong Tamba, wanda tuni aka yankewa hukuncin kisa.A watan Maris na shekara ta 2006, mahukuntan kasar ta Gambiya suka bayyana yunkurin juyin mulkin wanda mai samu nasara ba, na neman kifar da gwamnatin Yahya Jammeh wanda ke mulkin kasar tun bayan juyin mulkin shekarar 1994. 

Shugaban kasar Gambiya Yahya Jammeh
Shugaban kasar Gambiya Yahya Jammeh Wikimedia Commons
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.