Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayin masu saurare game da zazzabin Cizon sauro
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:45
A ranar 25 ga watan Afrilu Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da cutar zazzabin cizon sauro. Masu sauraren RFI hausa sun bayyana ra’ayinsu game da wannan matsala ta cutar cizon sauro da ake kira Maleria.