Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Musa Changari Shugaban Cibiyar raya dimokuradiyya a Nijar

Wallafawa ranar:

An gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu a kasar Madagascar inda ake fatar kawo karshen takaddamar da ta mamaye siyasar kasar tun bayan juyin mulkin da aka yi shekaru hudu da suka gabata inda aka fafata tsakanin Robin Jean Loius wanda ke samun goyon bayan hambararren shugaban kasar Marc Ravalomanan da kuma Hery Rajaonarimampianina wanda ke samun goyon bayan shugaban mai rikon kwarya a kasar. Mahmud Lalo ya tattauna da Musa Changari Shugaban Cibiyar raya dimokradiyya na Jamhuriyar Nijar.

Akwatunan zaben shugaban kasa a Madagascar.
Akwatunan zaben shugaban kasa a Madagascar. REUTERS/Thomas Mukoya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.