Isa ga babban shafi
Masar

Kotun Masar ta yanke wa ‘Yan uwa musulmi 10 hukuncin kisa

Kotun kasar Masar ta dage yankewa shugaban Kungiyar ‘Yan uwa Musulmi Mohamed Badie hukunci da shi da wasu mabiya 37 da ake zargi sun haifar da rikici da ya yi sanadinin mutuwar mutane biyu. Amma akwai mutane 10 da kotun ta yanke wa hukuncin kisa.

Mohammed Badie, Jagoran kungiyar 'Yan Uwa Musulmi a Masar
Mohammed Badie, Jagoran kungiyar 'Yan Uwa Musulmi a Masar REUTERS/Al Youm Al Saabi Newspaper
Talla

Bayan hambarar da gwamnatin Mohammed Morsi a watan Yuli, Badie yana cikin daruruwan magoya bayan hambararren shugaban da aka cafke.

Kuma ana tuhumar Badie ne da laifuka da suka kai 40, wasu laifukan kuma na iya sa a yanke masa hukuncin Kisa, bayan tuni kotun ta yanke masa hukuncin daurin rai da rai a akan wani laifin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.