Gambia
An yi yunkurin juyin Mulki a Gambia
Rahotanni daga kasar Gambia na cewa Sojojin kasar sun yi yunkurin kifar da gwamnatin Yahya Jammeh a yau Talata, a lokacin da Shugaban ke kasar waje. Kamfanin Dillacin Labaran Faransa ya ruwaito wata majiya daga Sojin kasar tana tabbatar da yunkurin juyin mulkin.
Wallafawa ranar:
Talla
Tun da misalin karfe uku na dare ake yin musayar wuta a fadar shugaban kasa, kuma wata majiya tace akwai dogaran shugaban kasa cikin wadanda ke kokarin kifar da gwamnatin Jammeh.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu