Isa ga babban shafi
ECOWAS-MDD

ECOWAS da MDD za su kula da ‘Yan gudun hijira

Hukumar kula da 'Yan gudun Hijira ta Majaliasar Dinkin Duniya da Kotun Kungiyar Kasashen yammacin Afirka ECOWAS ko CEDEAO sun sanya hannu kan wata yarjejeniya domin bai wa ‘yan gudun hijrar da suka fito daga yankin Afrika ta yamma wadanda suka zarce miliyan daya da rabi kariya da kuma kulawa. Aikin na bukatar kudi sama da Dalar Amurka miliyan 29, kamar yadda za a ji a wannan rahoto na Muhammd Kabir Yusuf.

daruruwan 'yan gudun hijirar Najeriya suka tsallaka zuwa yankin Diffa Jamhuriyyar Nijar
daruruwan 'yan gudun hijirar Najeriya suka tsallaka zuwa yankin Diffa Jamhuriyyar Nijar © Katy Thiam/OCHA Niger
Talla

01:34

Rahotanni: ECOWAS da MDD za su kula da ‘Yan gudun hijira

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.