Amurka-Najeriya
Obama zai gana da Buhari a watan Gobe
Shugaban Amurka Barack Obama zai gana da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a fadarsa da ke birnin Washington a ranar 20 ga watan gobe na Yuli.
Wallafawa ranar:
Talla
Sanarwar da fadar White House ta fitar a yau, ta bayyana ganawar da za a yi tsakanin shugabannin biyu, a matsayin goyon bayan Amurka ga al’ummar Najeriya bayan da suka gudanar da zabe a cikin kyakyawar tsari irin na dimokuradiyya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu