Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Sani Garko na A.B.U

Wallafawa ranar:

Kungiyar Tarrayar Turai ta yi alkawarin tallafawa kasashen Guinea da Liberia da Saliyo da kuadden da suka kai Euro Miliyan 450 a matsayin taimako sakamakon barnar da cutar Ebola ta yi a cikin kasashen.Wannan dai ya biyo bayan sake bullar cutar dake da matukar hadari ga rayuwar bil’adama ganin yadda cutar ke kashe mutum cikin kankanin lokaci.Akan haka ne Ramatu Garba Baba ta tattaunawa da Farfesa Sani Garko na jami'ar Ahamadu Bello dake Zaria.

Jami'an kiwon lafiya masu yaki da cutar Ebola
Jami'an kiwon lafiya masu yaki da cutar Ebola Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.