Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Demokradiyyar Afrika: Abarshi Magalma mai sharhi kan lamurran yau da kullum a Nijar

Wallafawa ranar:

Yau shekaru da dama kenan ana gudanar da tsarin dimokuradiyya a cikin kasashen Afirka, dimokradiyyar da wasu ke ganin cewa tamkar dai an tilasta wa kasashen na Afirka tafiyar da ita ne amma ba domin suna bukatar yin hakan ba.Har ila yau akwai wadanda ke ganin cewa matakan da aka bi domin shigo da wannan tsari na tafiyar da mulki a cikin Afirka, matakai ne da suka yi hannun riga da tunanin al’ummar nahiyar.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Abarshi Magalma mai sharhi kan lamurran yau da kullum a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar dangane wannan batu na dimokradiyya a Afirka.

Bashir Ibrahim Idris
Bashir Ibrahim Idris © RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.