EU-Afrika
EU ta linka kudaden Tallafinta ga gabacin Afrika
Kungiyar Kasashen Turai ta ribanya kudin agajin da ta bai wa kasashen da ke fama da yunwa a Gabashin Afrika, inda yanzu kudin ya kai Euro miliyan 95. Kwamishinan agajin gaggawa, Kristalina Georgieva, ta sanar da Karin a ziyara da ta kai Nijar da Chadi.
Wallafawa ranar:
Talla
Kungiyar tace akalla mutane Miliyan 23 ke fuskantar barazanar yunwa a kasashen Nijar, Chadi, Mali, Mauritania, Najeriya da Burkina Faso.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu