Isa ga babban shafi
Rwanda

Yan Majalisun Rwanda sun amince da wata doka

Majalisar dokokin Rwanda ta amince shugaban kasar Paul Kagame ya sake tsayawa takara karo na uku ta hanyar amincewa da yi wa kundin tsarin mulkin kasar gyara a jiya alhamis.

Paul Kagame shugaban kasar Rwanda
Paul Kagame shugaban kasar Rwanda DR
Talla

‘Yan Majalisar dai sun amince da hakan ne da gagarumin rinjaye, bisa hujjar cewa milyoyin al’ummar kasar ne ke goyon bayan sake bai wa Kagame damar tsayawa takara a shekara ta 2017.

Ya zuwa yanzu Shugaban kasar bai ce upon ba,yayi da kungiyoyin fararen fula dama yan siyasa suka sa ido da fatan Shugaba Kagame zai yi watsi da wannan bukata ta yan Majalisun kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.