Isa ga babban shafi
Somali

Al-Shebab na shirn kai hari cikin kakin soji

Dakarun samar da zaman lafiya na kungiyar kasashen Afirka sun ce, sun samu bayanan da ke nuna cewar mayakan kungiyar Al Shebaab na shirya kai hare hare sanye da kayan soji irin na sojojin wanzar da zaman lafiya a Somalia.

Rundunar wanzar da zaman lafiya a Somalia, AMISOM
Rundunar wanzar da zaman lafiya a Somalia, AMISOM AFP/AU-UN/Stuart Price
Talla

Dakarun sun ce, mayakan kungiyar sun saci kayan sojojin ne a sansanin rundunar wanzar da zaman lafiya a Somalia, AMISOM bayan wani hari da aka kai sansanin.

Kungiyar ta dade tana kai hare hare kan sojojin da ke aikin samar da zaman lafiyar cikin su harda na kasar Kenya da kungiyar ta ce ta  kashe 100 daga cikin su.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.